bayascript

2.5.3 • Public • Published

Yaren kwamfuta na farko a ƙasar Hausa.

BayaScript yaren kwamfuta ne na Hausa da akayi shi dan sauƙaƙawa Hausawa koyan ƙirkire-ƙirkire cikin sauƙi Bayascript

Bayascript na fassara ayyukansa ne zuwa Node.js. Bayascript na dauke da Command Line Interface wato (CLI) wanda ake amfani dashi wajan magana da Baya compiler

Step1: Sauke NodeJS Node.js

Step2: Sauke VSCode VSCode

Step3: Sauke Bayascript

npm install -g bayascript

Step4: Bude VsCode, install Bayascript extension

Step5: Bude Terminal ko CMD, rubuta bs init, rubuta sunan project, danna enter key

Step5: Bayascript CLI zai bude sabon project acikin folda, bude folda din acikin VSCODE, rubuta bs start a Terminal ko CMD sai adanna enter key

Yadda ake amfani da Bayascipt CLI:

bs version = duba version din bayascript
bs start  = kunna project
bs start --link = kunna project tare da daukar sababbin dependencies
bs install = sauke package ko dependency
bs build = kammala aikin bayascript

Saka doka a Bayascript(Condition)

bar daidaiNe=eh
idan(daidaiNe){
   nuna('Yayi, nagode')
}
akasi{
    nuna('Aa bai yi ba fa')
}

Yadda ake irga Jerri(Array):

bar sunaye=['Sani','Abubakar']
sunaye.kowanne((suna)=>{
  nuna(suna)
})

Ko kuma while loop

bar i=0
matukar(i<10){
  nuna(i)
  i++;
}

Yadda ake kirkirar sabar express:

konst express = shigoda('express')
konst app = express()
konst port = 3001

app.bada('/', (req, res) => {
  res.aika('Alhamdulillah! GET yayi')
})

app.karbi('/', (req, res) => {
  res.aika('Alhamdulillah! POST yayi')
})

app.gyara('/', (req, res) => {
  res.aika('Alhamdulillah! PUT yayi')
})

app.goge('/', (req, res) => {
  res.aika('Alhamdulillah! DELETE yayi')
})

app.saurari(port, () => {
 nuna(`Sever ta fara aiki a kan port ${port}`)
})

Karin Bayani

Wanne shine Node.js module available through the npm registry.

Dakko Nodejs daga Intanet.

$ npm install bayascript -g

Alfanun Bayascript

  • Amfani da yaren hausa
  • Tsare-tsare masu kyau
  • Ƙir-ƙirar manhajoji a saukake
  • Rubuta kadan samu aiki dayawa
  • Yana aiki a kowacce server ko kwamfuta
## Bayanai akan Bayascript

BayaScript yaren komfuta ne da kamfanin Syrol Technologies Ltd dake zaune a jihar Kano ya ƙirƙira domin sauƙaƙawa Hausawa koyen haɗa manhajojin waya da na yanar gizo-gizo cikin yaren Hausa. Bayascript na aiki ne da JavaScript a karkashi ne, Bayascript ya daɗa faɗaɗa yaren JavaScript, yana ɗauke da duka abubuwan Javascript da kuma ƙari mai yawa. Da Bayascript yanzu mutum zai iya ƙirƙkirar manhaja cikin sauki da yaren Hausa


## Gudunmawa

  Idan kuna so kuyi contributing ku tura mana sakon email ta team@bayascript.com, zamu hada meeting daku sannan mu baku damar fara saka taku gudun mawar


Github Repository

$ git clone https://github.com/syroltech/bayascript.git $ cd bayascript


Bayascript na maraba da duk wanda ya shiya bada gudunmawar sa mai ma'ana. Musamman ma gudunmawar bunkasa aikin tare da haɓaka shi, kama daga ƙari, gyare-gyare ko tallatashi.

## Mutanen da kamfanunuwan da ke jagorantar Bayascript

Kanfanin da ya samar da Bayascript shine [Syrol Technologies Ltd](https://syroltech.com)

Wanda yake jagorantar aikin Bayascript shine [Rabiu Aliyu](https://www.linkedin.com/in/aliyura/)

## Lasisi

[ISC](LICENSE)

Package Sidebar

Install

npm i bayascript

Weekly Downloads

0

Version

2.5.3

License

ISC

Unpacked Size

22.7 kB

Total Files

8

Last publish

Collaborators

  • syrol